Taba sigari mara hayaki da Hadarin cutar kansa

Abubuwan da aka Nuna daga binciken daban daban sun nuna cewa mutanen da suke amfani da kayayyakin taba mara hayaki suna cikin babban haɗarin ɓarkewar nau'ikan cututtukan kansa da suka hada da kansar kai da wuya, musamman cutar kansa ta baki, ciwon sankarar fuka, kansar makoshi, hanji ...